wani yaro dan karami ya ja hankalin al'umma a wani debate da ya gabarat


Cikin Abunda Bai Gaza Sati Guda ba Bidiyon Wani Yaro Suleiman yafita Wanda yake Muhawara Wato debate, daga Karamar Hukumar Yabo dake Jahar Sokoto.
Allah da Ikonshi yasa Bidiyon yayi yawo a kafar sadarwar Zamani.
Bidiyon yasamu zuwa hannun Mataimakin Kwamishinan Yansanda Abayomi Shogunle Mai Kulada Fannin Korafe korafen Jamaa a Shelkwatar Yansanda dake Abuja.
Mataimakin Kwamishina Abayomi yabada Cigiyar cewa Dan Allah a nemo mashi Inda Yaron Yake Gari, Makaranta da sunan shi, cikin Kwana Ukku an Gano Inda Yaron yake an Kuma Damka Mashi Kyautar Keke Sabo Dal saboda Kwazon da Yanuna.
Lallai idan ana karfafama yara guiwa da irin wannan zasu maida hankali wajen karatunsu.

Post a Comment

Previous Post Next Post