Tsohon shugaban kasar amurka Barrack obama ya yi kyautar ban mamaki a wata ziyara da ya kai asibiti


Tsohon shugaban kasar amurka Barrack obama ya yi kyautar ban mamaki a wata ziyara da ya kai asibiti
tsohon shugaban ya kai wannan ziyarar ne a cikin lokutan bikin kirsimeti da kuma sabuwar shekara
inda ya yi wasu kyaututtuka na ban mamaki musamman ma ga yara kana
wanda hakan ba karamin burge mutane ya yi ba
sannan kuma ya bada mamaki sosai saboda abun ya zo ne a lokacin da kowa bai yi tsammani ba.
Wannan dai irin halin na tsohon shugaban kasa Barrack obama ya kasance halin da yarsa ta gada
daga gareshi a yayin da ita kuma ta bada mamaki tun lokacin da ya ke kan kujerar shugaban kasa
inda ta ke zuwa wani gidan abinci tana aiki a matsayin ma aikaciyarsu wanda har shi kansa shugaban kasar Barrack obama ya taba zuwa gidan abinci domin ya karya hakan kuma ya burge mutane matuka.

Post a Comment

Previous Post Next Post