Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya tashi zuwa ƙasar Sin a yammacin yau domin wani ɓangaren na hutun sa na shekara.

Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya tashi zuwa ƙasar Sin a yammacin yau domin wani ɓangaren na hutun sa na shekara.
Gwamna Badaru ya tashi ne daga filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, inda ake sa ran zai yi kwanaki goma a can.
Gwamna Badaru ya samu rakiya filin jirgin na wasu daga cikin Kwamishinoni, Mashawarta da Mataimaka na Musamman, Shugabannin Jam'iyya da masoya.
Auwal D. Sankara (Fica),
Special Assistant to the Executive Governor of Jigawa State on New Media
(Mataimaki na Musamman ga Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa a Sabbin Kafafen Sadarwa)
24/12/2018

Post a Comment

Previous Post Next Post