Katsinawa ga naku masariyya halacci



Assalamu alaikum katsinawa yau kuma gani gareku kuma kira ne zan yi a gareku musamman ma a yanzu da 2019 ke karasowa to fa ku sani masariyya ta yiwa katsina komai musamman ma idan kuka duba irin ayyukan da mai girma Hon. Aminu Bello Masari gwamnan Katsina ya yiwa jiharsa hakika duk wanda ya saba bin hanyoyin jihar katsina a gwamnatocin baya to idan ya bisu a yanzu dole sai ya jinjinawa mai girma gwamna kuma musamman ma idan ya je makarantu wadanda a da an barsu da tarin yara ba malamai ba gyara ba kayan aiki amma yau duk wanda ya leka sai ya ga komai cakwai
dan haka wannan dan ta'aliki ne kawai hakika zan zo na yi muku bayani cikkakke kan mai girma gwamna da irin kudurorinsa a sharu masu zuwa wanda in har kuka kuskura ya kubuce muku to a gaskiya kun yi rashin da ba za ku taba maida
kamarsa ba
dan kuwa hausawa na cewa
ba rabo da gwani ba maida kamarsa.

Post a Comment

Previous Post Next Post