maganar gaskiya ita dai daya ce
daga kinta kuma sai bata
jamiyyar APC ta kasance jamiyyar da ta bada romon democradiyya ga talakkawan kasar nan
kuma ta yiwa yan kasa ayyuka tari bila adadin ta kuma basu tsaro daidai gwarhgwado
ga dukkan wanda zai kushe wannan jamiyyar a halin yanzu to sai dai mu yi masa adduar Allah ya ganar
da shi gaskiya ko shima zai dawo a yi wannan tafiyar da shi ya kara daga cikin abubuwan da ya mora na romon dimokoradiyya
wannan batun haka ya ke
APC Canji mai dore a 2019 insha Allah
Tags:
Labarun jamiyya(APC)