yadda gwamnan jihar katsina ke zabgawa jiharsa aiki


YADDA KAKE MANA AYYUKAN ALKHAERY MU KATSINAWA KAIMA ALLAH YAYMA GWAMNA MASARIII
!
Hakika gwamna Masari kana taka muhimmiyar rawa Afanni daban daban dasuka shaficigaban rayuwar al'ummar jihar katsina...!
awannan bangarenma gwamna beyi qasa agiwa ba domin kuwa yakalli harkar tsaftace...!
#Mayen Apc
!
RUWAN SHA:
!
A wani mataki da ba a taba daukansa ba a baya, an farfado tare da kara daukaka darajar Dam din #Ajiwa,
!
domin amfanin garin Katsina da makwabtanmu, shi ma Dam din #Malumfashi an farfado da shi domin amfanin garin na #Malumfashi da makwabtansa, da kuma Dam din #Mairuwa domin amfanin garin #Funtuwa da makwabtansa,
!
Kamar yadda aka farfado da na #Daura, wanda duk gwamnatin ta Masari ce take gudanar da wadannan ayyukan, inda matsayin aikin wasun su ma ya kai kashi 80.
!
Hakanan tare da hadin gwiwar gwamnatin tarayya, gwamnatin ta Masari ta dukufa wajen kammala aikin ruwa na Dam din #Zobe na garin #Dutsinma, wanda a baya aka yi watsi da shi, da Dam din #Sabke na #Daura da Dam din #Jibiya na garin Jibiya.
!
An kuma farfado da madatsun ruwa masu yawa, ana kuma kan aikin wasu masu yawa a dukkanin mazabun 'yan majalisar dattawa uku dake katsina, domin
noman rani da kuma na shan dabbobi.
#KatsinaMedia
!
ALLAHI DAI YAKAI MATSAYI GABA GWAMNA MASARI...!
!
MAYEN APCI...!

Post a Comment

Previous Post Next Post