Wannan ba karamin kalu bale ba ne ga yan jamiyyar PDP tunda har tun yanzu wanda su ka dauka a matsayin wanda zai yiwa talakawan kasa adalci ya fara mantawa da dunbin yan kasa masu bukatar aikin yi ya tsallake ya tafi wata kasa domin dauko sojan hayan da zai masa yakin neman zabensa a social media
hakan ya nuna cewa kwata kwata ma ya manta da masu yi masa babatu a social media din a cikin kasarsa ko kuma yana nufin kila su basu iya ba sai ya dauko wani can dan wata kasa fararr fata sannan ya zo ya ja hankalin yan kasa har su gane waye shi kuma miye manufarsa ga yan kasa
to nidai Mayen Apc dan karami ne ni ba wani babba ba amma allah ya ankarar da ni
na gane cewa
juma'ar da za ta yi kyau....
to kuma ya rage gareku ...

Tags:
Labaran duniya